Abokai da dangi na dan takarar majalisar wakilai ta tarayya mai wakiltar Minjibir da Ungoggo Abdullah Garba Ramat Naira miliyan N20,241,000 a wani kwarya kwaryar taro da aka gudanar a Bachirawa a yankin karamar hukumar Ungoggo.

Da yake zantawa da manema labarai Abdulbashir Ahmad ya shaida cewar dangi da abokai na dantakarar majalisar ne suka shirya wannan taro domin taimaka masa da kudin shiga zabe.

 

LEAVE A REPLY