Allah ya yiwa Dakta Habibu Babura na jami’ar Bayero dake Kano rasuwa a ranar Talata a asibitin ko yarsa na Malam Aminu Kano dake Kano.

Habibu Babura kwararren malami je dake koyarwa a sashin nazarin harsunan Najeriya dake BUK.

LEAVE A REPLY