Jam’iyyar APC reshen jihar Adamawa ta amince da amfani da hanyar kato bayan kato domin fitar da ‘yan takarkarun da zasu tsayawa jam’iyyar takara a matakai daban daban a zabubbukan 2019 dake tafe.

Muna dauke da karin bayani nan gaba kadan.

LEAVE A REPLY