Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Sultan Saad Abubakar III

Fadar mai Alfarma Sarkin Musulmi Sultan ABubakar IIIta yi wasu sauye sauye dangane da gannin watan Babbar Sallah, inda ta ayyana ranar  12 ga watan Agusta a matsayin ranar da za’a yi babbar Sallah a Najeriya.

Wannan sauyi ya biyo bayan sanarwar da aka samu daga Saudiyya inda suka ayyana ranar Litinin 11 ga watan Agusta a matsayin ranar da zasu hau Arfa. Wannan ta sanya aka samu sauyi a kalandar Musulunci ta Najeriya.

 

LEAVE A REPLY