Gwamnan jihar Yobe Alhaji Ibrahim Geidam ya zabi Sakataren jam’iyyar APC na Kasa Mai Mala Buni a matsayin dan takararsa na Gwamnan jihar Yobe a zaben 2019.

LEAVE A REPLY