Sanata DIno Melaye

Wasu ‘yan bindiga da ba’a san ko su waye ba sun sace tare da yin Garkuwa da Sanata Dino Melaye, a lokacin da yake kan hanyar zuwa jihar Kogi domin amsa kiran kotu.

Dan uwansa Moses Melaye shi ne ya sanar da cewar suna tafiya zasu Kogi wata mota Toyota kirar Siyana ta sha gabansu idan wasu mutane suka fito kuma suka ci karfinsu, idan suka dauke Dino Melaye suka yi garkuwa da shi.

Karin bayani na zuwa an jima.

LEAVE A REPLY