Wani faifan bidiyo ya bayyana yadda ‘yan kungiyar Boko Haram suka gudanar  da Sallar Idin karamar Sallah a gurare da dama a cikin dajin Sambisa.

‘Yan jaridar da suke samun bayanai daga ‘yan kungiyar ta Boko Haram sun bayyanar da wasu hotunan bidiyo a shafin Twitter na yadda ‘yan kungiyar suka gudanar da Sallar Idi a gurare da dama a cikin kungurmin dajin na Sambisa, duk kuwa da ruwan wutar da rundunar sojin sama suke yi musu.

Video Player

00:00
00:00

 

LEAVE A REPLY