Bayan da ya bayyana ficewarsa daga jam’iyyar PDP Tsohon Gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau ya karbi katin zama dan jam’iyyar APC a gidansa dake Mundubawa.

LEAVE A REPLY