A yau Juma’a ake sa ran cewar SHugaban majalisar dattawa Bukola Saraki da Kakakin majalisar wakilai na tarayya Yakubu Dogara zasu gabatarwa da Shugaban kasa Muhammadu Buhari kasafin kudin shekarar 2018 domin zartarwa.

Zamu kawo cikakken labarin.

LEAVE A REPLY