An ruwaito Shugaban kasar Amurka Donald Trump na caccakar Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, yana mai bayyana cewar Shugaba Buhari sam ba shi da kasar kazar kuma mutum ne malalaci

Wasu mutane da suke nemi a sakaya sunansu sun bayyana cewar tabbas Shugaban Amurka Donald Trump ya shaida musu cewar baya fatan sake yin ido biyu da Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari saboda bai da koshin lafiya.

A cewar Trump Buhari mutum ne da lafiya bata ishe shi ba, kuma ba shida kuzarin iya tafiyar da mulki. A saboda

LEAVE A REPLY