Shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki ya halarci bikin hawan daushe na babbar Sallah a birnin Ilori na jihar Kwara.

Anyi wannan hawa ne a fadar Sulu Gambari a birnin Ilori.

LEAVE A REPLY