A yau Talata SHugaban kasa Muhammadu Buhari yayi buda baki tare da Malaman addinin Musulunci da Sarakunan gargajiya a fadar Gwamnati dake Aso Villa a birnin tarayya Abuja.

Malam sun kunshi Izala da Tijjaniyya da kuma Qadiriyya daga dukkan sassan kasarnan.

LEAVE A REPLY