Shugaban kasa Muhammadu Buhari

A gobe talata ranarda za’a koma bakin aiki bayan kammala hutun bukukuwan Sallah ne ake sa ran Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai sanyawa kasafin kudin 2018 hannu domin ya zama doka, dan kaucewa aukawa cikin tararrabi rufe Gwamnati sakamakon wuce wa’adin da tsarin mulki ya sanya.

LEAVE A REPLY