Shugaba Muhammadu Buhari tare da Firaministar Burtaniya Theresa May

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gana da Firaministar Burtaniya Theresa May yau Litinin a fadar Gwamnatin Burtaniya dake Lamba 10 akan titin Downing a tsakiyar birnin Landan.

zuwa an jima zamu kawo cikakkiyar tattaunawarsu.

LEAVE A REPLY