Shugaba Muhammadu Buhari, yayin da Gwamnan Yobe Ibrahim Geidamyake masa maraba

Shugaba Muhammadu Buhari ya isa birnin Damaturu domin tattaunawa da iyayan ‘yan makarantar Dapchi da Boko Haram suka sace kwanakin baya.

Shugaban bisa rakiyar Gwamnan jihar Borno Kashim Shettima da wasu daga cikin ministocinsa, ya samu tarba daga gwamnan jihar Yobe Ibrahim Geidam da mukarraban Gwamnatinsa.

LEAVE A REPLY