Shugaba Muhammadu Buhari

Ana sa ran shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai gabatar da kasafin kudin shekarar 2018 a gaban hadakar zauren Majalisun dokokin Najeriya a ranar talata mai zuwa. Shugaban ya bayyana hakan ne, a cikin wasikar da ya aikawa zaurukan majalisun dokokin Najeriya, inda ya bayyana cewar, zai gabatar da kasafin da misalin karfe biyu na ranar talatar.

LEAVE A REPLY