Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa jihar Bauchi a wata ziyarar yini biyu da ya kai jihar domin kaddamar da wasu ayyuka da Gwamnan jihar MA Abubakar ya aiwatar. Wannan dai shi ne karo na farko da Shugaba Buhari yaje jihar Bauchi tun bayan zamansa Shugaban kasa a shekarar 2015.

LEAVE A REPLY