Shugaba Buhari a Kaduna

Shugaba Muhammadu Buhari a anar alhamis ya sake kai wata ziyara jihar Kaduna domin kaddamar da wani jirgi da aka kera shi a Najeriya, wanda rundunar sojan sama ta Najeriya ta samar  da shi.

Daya daga cikin jirgin da aka kera a Najeriya

LEAVE A REPLY