A yau Laraba, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci zaman majalisar zartarwa na wannan makon a fadar gwamnati dake Aso Villa a Abuja.

Ministoci da dama ne suka halarci wannan zaman da aka yi.

LEAVE A REPLY