Shugaba Buhari are da Gwamnan jihar Nassarawa Umar Tanko Al-Makura

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa birnin Lafiya na jihar Nassarawa a wata ziyara ta yini guda da ya kai jihar, domin kaddamar da wasu ayyukan raya kasa wanda Gwamnan jihar Umar Tanko Al-Makura ya aiwatar.

LEAVE A REPLY