Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya Isa kasar Amurka domin halartar taron majalisar dinkin duniya da za a gudanar a birnin New York nan gaba a wannan makon.

LEAVE A REPLY