Shugaba Buhari da takwaransa na Amurka Donald Trump

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa fadar White Houe ta kasar Amurka, inda Shugaban Amurka Donald Trump ya marabce shi.

Yanzu haka Shugaba Buhari da Donald Trump suna wata ganawar sirri tsakaninsu.

LEAVE A REPLY