Shugaba Muhammadu Buhari tare da Shugaban Faransa Emmanuel Macron a Abuja

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da takwaransa na kasar Faransa, Emmanuel Macron a fadar Gwamnati dake Aso Villa a Abuja.

Shugabanni guda biyu sun tattauna tare da sanya hannu akan wasu yarjejeniyoyi guda biyu da ta shafi huldar kasuwanci da cinikayya tsakanin kasashen biyu.

 

LEAVE A REPLY