Shugaba Buhari tare da Acibishof Na Kantabari a birnin Landan

Shugaba Buhari ya gana da Acibishof Na Kantabari Justin Welby a birnin London, yayin da ya fara wata ziyara a birnin na landan.

 

Nan gaba zamu kawo muku cikakken batani.

LEAVE A REPLY