Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gabatar da jawabi kan Zaman lafiya karkashin gidauniyar wanzar da zaman lafiya marinating tsohon dan Gwagwarmaya Nelson Mandela ta majalisar dinkin duniya.

Ana da ran Shugaba Buhari zai shafe tsawon mako guda a kasar ta Amurka inda zai gabatar da jawabai a taruka daban daban da zai halarta a yayin zamansa a kasar.

Haka kuma, an shirya cewar Shugaba Buhari zai gana da ‘Yan Najeriya da suka yi fice a fannoni daban daban na rayuwa da suke zaune a kasar ta Amurka.

LEAVE A REPLY