Shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da Gwamnonin APC

Shugaban kasa Muhammadu Buhari na yin wata ganawa ta musamman da Gwamnonin jam’iyyar APC na Najeriya a fadar Gwamnati dake Aso Villa a babban birnin tarayya Abuja da ranar yau.

Gwamnonin na APC karkashin jagorancin Gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha na ganawa da Shugaban ne a game da batun zaben 2019 dake tafe, a cewar  masu hasashe.

Karin bayani na zuwa anjima

LEAVE A REPLY