A ranar Alhamis ne Mai Martaba Sarkin Kano Muhammadu Sunusi na biyu yayi hawan Nasarawa zuwa fadar Gwamnatin Kano domin mika gaisuwar Barka da Sallah ya Gwamnati da mukarrabanta.

LEAVE A REPLY