Ministar kudi ta tarayyar Najeriya Kemi Adeosun ta yi murabus daga mukaminta na Ministan kudi a Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari.

Wannan murabus na ministar dai baya rasa nasaba da batun yin jabun takardar kammala hidimar kasa da ta yi yayin da ta shiga kunshin gwamnatin Buhari.

Dan jaridar Premium Times Abdulaziz Abdulaziz be dai ya binciko wannan badakala ta ministar. Inda jaridar ta fara bankada batun kuma tabyayata shi.

LEAVE A REPLY