Mataimakin Gwamnan Kano Hafizu Abubakar

Mataimakin Gwamnan Kano Farfesa Hafizu Abubakar yayi murabus daga mukaminsa. Wannan dai yana biyo bayan satoka sa katse da ake samu tsakanin Gwamna Ganduje da mataimakin nasa Hafizu ABubakar, tun bayan ficewar tsohon gwamnan Kanon Rabiu Musa Kwankwaso daga jam’iyyar APC zuwa jam’iyyar PDP.

 

LEAVE A REPLY