Tsohuwar ministar Ilimi ta Najeriya Obi Ezekwesile ta bayyana cewar bai dace ba ace har yanzu kasashen Afurka suna ciwo bashi a kasar China ba.

LEAVE A REPLY