Jam’iyyar APC ta fitar da jadawalin kudin takardun shiga zabubbukan shekarar 2019.

1 – Shugaban Kasa Miliyan 40

2 – Gwamnoni Miliyan 20

3 – Sanatoci Miliyan 6

4 – ‘Yan majalisar tarayya Miliyan 3.5

5 – ‘Yan Majalisar dokokin jiha 750,000.

LEAVE A REPLY