Ibrahim Badamasi babangida

Tsohon Shugaban kasa Janar Ibrahim Badamasi babangida ya shawarci Shugaban kasa Muhammadu Buhari da kada ya nemi wa’adin mulki karo na biyu a 2019. IBB ya bayyana hakan ne a wata sanarwa da ya fitar a yau.

LEAVE A REPLY