Firaministar Burtaniya Theresa May ta kawo ziyarar aiki Najeriya. Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin Theresa May a fadar gwamnati dake Abuja.

LEAVE A REPLY