Marigayi Malam Adamu Chiroma

Allah ya yiwa tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Malam Adamu Chiroma rasuwa. Adamu Chiroma ya rasu a wani asibitin ‘yan Turkiyya dake babban birnin tarayya Abuja yana da shekaru 84 a duniya.

Tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya kuma tsohon Minista, daya daga cikin manyan dattawan Arewa.

LEAVE A REPLY