Dan takarar Gwamnan jihar Osun a karkashin jam’iyyar PDP, Sanata Nuruddeen Adeleke ya lashe zaben Gwamnan jihar Osun da kuri’u 353 kacal.

PDP   254698

APC 254345

SDP 128049

ADP 49744

ADC 7681

LEAVE A REPLY