LATEST ARTICLES

Mummunan hadarin mota ya halaka mutane 19 a Jigawa

Daga Aji Kima Hadejia Wata Mota kirar (Bus Hummer) dauke da mutane zuwa Gadar...

Kotu ta kwace kujerar Kawu Sumaila

Wata babbar kotun tarayya dake Kano a ranar Alhamis ta tabbatar da Hon. Shamsuddeen Bello Dambazau a matsayin halastaccen wakilin kananan hukumomin...

Hukuncin da aka yankewa IG Wala ba abin dariya bane

Anas Darazo Ba mamaki kai ma idan wata jarrabawa ta same ka haka zasuyi...

Abubuwan da za a tuna Malam Aminu Kano: Shekaru 36 bayan mutuwarsa

Daga: Mansur Ahmed Adalcin Malam Aminu Kano bai tsaya ga mutane ba kawai, har...

Katu ta daure IG Wala shekaru 12 ba tare da zabin tara ba

Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a Maitama Abuja, ta zartar da hukuncindauri na shekaru 12 a...

Sukar Gwamnati kan gobarar kasuwar Birnin Kebbi jahilci ne – Bagudu

Kalaman Maigirma Gwamnan jihar kebbi Sen Abubakar Atiku Bagudu kenan a kasuwar Birnin Kebbi lokacin da ya ke zantawa da shugaban kasuwar...